<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Yesu Ya Fi Anna Bawa Duka LW231</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu ya fi anna bawa duka,
 Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu.
 Ko mala'iku ba su iya ceto,
 Gaya wa Yesu kaɗai.

[V2]
 KORUS
 Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu,
 Ikonsa bai kāsa ba.
 Shi ya iya biya duk bukata,
 Gaya wa Yesu kaɗai.

[V3]
 2) Yana nan a hannun daman Allah,
 Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu.
 Yana furta roƙonmu ga Uba,
 Gaya wa Yesu kaɗai.
 Korus

[V4]
 3) In da tsoron Lahira a zuciya,
 Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu.
 Allah ya nufe ka da salama,
 Gaya wa Yesu kaɗai.
 Korus

[V5]
 4) Idan ka gaji da jarabobi,
 Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu.
 Ka damu da ƃoyayyun zunubai?
 Gaya wa Yesu kaɗai.
 Korus

[V6]
 5) Idan danginka duka sun ƙi ka,
 Gaya wa Yesu, gaya wa Yesu.
 In mutane duk sun cika ba'a,
 Gaya wa Yesu kaɗai
 Korus</lyrics>
<hymn_number>231</hymn_number>
</song>